Wani Bidiyo ya bayyana da yayi ikirarin cewa ana zubar da shara a gefen titi a babban birnin tarayya Abuja.
Bidiyon yasa aka rika sukar Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike.