Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Budurwa ta cinnawa gidan Saurayinta wuta ya babbake

Wannan wata Budurwa ce data cinnawa gidan Saurayinta wuta ya babbake.

Lamarin ya farune a Fatakwal jihar Rivers.

Abin ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Yayin da suka rasa yanda zasu yi, kasar Nijar ta roki Najeriya ta taimaka mata da man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *