Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ke karfafawa abokan wasansa na Alnasr karfin gwiwa kamin wasansu da Al Fateh

An hangi Cristiano Ronaldo yana karfafawa Abokan wasansa na Alnasr Karfin Gwiwa a kafin wasansu da Al Fateh.

An ji yana ce musu wasan farko akwai wahala.

Karanta Wannan  Ni Peter Obi ya roka na taimaka masa ya zama mataimakin Atiku a zaben 2019>>Reno Omokri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *