
Tauraron me fadakarwa a kafafen sada zumunta, Dr. Hussain Kano wanda a baya ya sha sukar ‘yan fim, amma yanzu ya kamu da soyayyar mawakiya, Fati Nijar yayi wani hadin hoto da Fatin wanda ya dauki hankula.
An ga hoton da ya hada, Fati ta dora hannu akan kirjinsa.
Sannan an ga wani Bidiyon da ya wallafa yana fadin cewa, akan Fati zai iya batawa da kowa.