Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon yanda DSS ska warce wayar wani dake daukar Shugaba Tinubu Bidiyo a Legas

An ga wani Bidiyon da ya Nuna yanda jami’in DSS ya warce wayar wani dake daukar Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a legas.

Lamarin ya farune yayin bikin Eyo Festival.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon karshe na shugaba Buhari da aka ganshi a bainar Jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *