Saturday, October 17
Shadow

Ta mayar da Naira Miliyan 330 da aka tura a Asusun bankinta Bisa kuskure

Wannan matar me suna Aisha Isah Yelwa, ta mayar da Naira Miliyan 330 da aka tura bankinta bisa kuskure.

Tana zaunene a Lapai, Jihar Naija.

Da yawa sun jinjina mata da wannan namijin kokari.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wasu 'yan kudu na ta shan ruwan Allah wadai bayan da suka samu wani me sayar da Balangu yana Sallah, suka rika yankar naman da yake sayarwa suna ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *