Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamnan jihar Oyo ya kunyata matarsa yayin da ta yi yinkurin sumbatarsa a bainar jama’a

Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya kunyata matarsa a yayin da ta yi yunkurin sumbatarsa a bainar jama’a.

An ga matar ta duka zata sumbaceshi amma ya kawar da kansa.

Hakan ya faru har sau biyu.

Lamarin ya farune a wajan bikin cikar jihar Oyo shekaru 50 da kafuwa.

Karanta Wannan  An kama wata budurwa bayan da saurayi ya kashe mata makudan kudade amma tace ba zata aureshi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *