Thursday, August 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda magidanci ya kama Kwarto a gidansa tare da matarsa

Wannan wani magidanci ne da ya kama Kwartu a gidansa tare da matarsa.

Kuma dukansu ya tambayesu sun amsa laifukansu.

Magidancin ya dauki Bidiyon faruwar lamarin yayin da yakewa kwarton da matarsa tambayoyi suna bashi amsa.

Karanta Wannan  Najeriya ce kasa ta 12 mafi talauci a Duniya>>Inji IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *