Sunday, September 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ya shige jirgin samansa bayan da suka sauka a kasarsu ta Portugal

Dan wasan Portugal, Cristiano Ronaldo ya shige jirgin samansa bayan da suka isa gida Portugal bayan sa aka fitar dasu daga gasar world Cup.

An ga Ronaldo ya shige cikin jirginsa baki inda ma’aikatan jirgin suka gaishe dashi.

Karanta Wannan  Yawanci masu sharhi akan dakatar da sanata Natasha Akpoti jahilaine, kamar wanda ba musulmi bane yace zai fassara Qur'ani>>Sanata Godswill Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *