Tuesday, August 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda rikici ya barke tsakanin Messi da Kocin Egypt

Kocin kasar Egypt ya rika gayawa Messi maganganu a filin wasa wanda Messin ya rika tambayarsa me ya faru?

An ga yanda mutane suka shiga tsakaninsu.

Saidai fadan be kare ba inda bayan sun fita daga filin wasan suna kan hanyar zuwa dakunan canja kaya, Kocin ya sake yiwa Messi magana amma Messin bai kulashi ba.

Karanta Wannan  Bidiyon: Gwamnatin Jihar Legas ta fara kamen mabarata dake kan Tituna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *