
Wannan wata matashiya ce data dauki hankula sosai saboda yanda tawa wani dansanda Tattas bayan da yake gaya mata kalaman da basu dace ba.
An ji matashiyar tana cewa sojan ya tabata ya gani.
Da yawa sun jinjina mata inda aka bayyana cewa ta yi namijin kokari .
Daga baya dai matashiyar tace ta gano jami’in tsaron da suka yi tirka-tirka dashi ba dansanda bane, Jami’in Immigration ne.