Tuesday, August 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta fito da Jigidar data binne a karkashin kasa tsawon watanni 6 ta fara sayarwa da mata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta fito da wata Jigida data binne a karkashin kasa tsawon watanni 6.

Tace ta zubawa Jigidar Magunguna da Turare sannan yanzu zata sa a mata karatun qur’ani.

Ta kuma fara sayarwa da mata.

A yayin da wasu ke cewa shirkace, wasu tuni suka fara tambayar farashi.

@dawayya

Alhmdulillahi @DY UTRAT 85 SALON & SPA @DY UTRAT 85 WHOLESALE

♬ original sound – Rukayya umar santa
Karanta Wannan  Daga Kano An gama Sarauta: Kalli Bidiyon yanda sarkin Kano ya je wucewa ta wani Kauye, Masu sarautar Gargajiya suka fito suna gaisheshi yayin da yake zaune a cikin mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *