Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sarkin Ingila, King Charles yayi Hausa yayin da ya karbi bakuncin shugaba Tinubu

Sarkin ingila, King Charles yayi Hausa a yayin da ya karbi Bakuncin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

An jishi yayi manyan yarukan Najeriya, watau Hausa, Yarbanci, Pidgin da Inyamuranci.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Ba zamu bari ba, sai mun rama hare-haren da masu ikirarin Jìhàdì suka kawo mana>>Shugaban sojojin Najeriya ya sha Alwashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *