Tuesday, August 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Ya ga Messi a kasar Amirka babu jami’an tsaro yake ta mamaki

Wani a kasar Amurka da ya je siyayya a wani babban shago ya ga Messi yayi ta mamaki bayan da ya ganshi ba tare da jami’an tsaro ba.

Ya dauki Messin Bidiyo inda ya kira sunansa, Messin ya daga masa hannu.

Karanta Wannan  Tinubu ya mayar da martani bayan da manyan malaman Kiristoci suka soki Gwamnatinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *