Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sojoji ke rawa ya dauki hankula sosai

Wannan wani Bidiyo ne da aka ga sojojin Najeriya na rawa a daji.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu suka yaba, wasu kuwa sukarsu suka yi.

Karanta Wannan  Kai Duniya:Tsohon Shahararren wanda yafi kowa gudu a Duniya, Hussain Bolt yace yanzu da kyar yake hawa Bene

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *