Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sojoji ke rawa ya dauki hankula sosai

Wannan wani Bidiyo ne da aka ga sojojin Najeriya na rawa a daji.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu suka yaba, wasu kuwa sukarsu suka yi.

Karanta Wannan  Ana kammala zaben 2027 matsalar tsaro zara zo karshe>>Inji Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio

1 Comment

Leave a Reply to HannAfi Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *