Wannan matar ta dauki hankula bayan da ta kwanta kasa tana ta burgimar murna biyo bayan takardar samun aikin data karba bayan shekaru 18 da kammala karatu.
Da yawa sun yi ta tayata Murna.