Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu Me Babban Shago ta biya duka ‘yan Gidansu manya da yara suka tafi aikin Umrah

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta biya duka ‘yan uwanta manya da yara suka tafi aikin Umrah.

Rahama ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda aka ga ‘yan uwan nata rike da fasfonsu suna ta Tsalle suna Murna.

@rahamasaidu2

Alhd 2025 umrah with my family ❤️😍🥹 This is a dream come true

♬ original sound – Habun_shehi_tajul_izzi
Karanta Wannan  WATA SABUWA:Ku Shirya Fuskańtar Wahalar Mań Fètur Fiye Da Wańda Ake Ciki A Yanzu, Sakon Kamfanin NNPCL Ga 'Yan Nąjeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *