Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani barawo me Qarfin Hali ya sace Tirela guda ta Rake zai gudu, saidai wani soja ya Hhàrbì tayar motar

Wannan Bidiyon wani Barawo ne da ya sace motar Tirela guda zai gudu.

Saidai wani Hazikin soja ya harbi tayar motar inda hakan yayi sanadiyyar faduwar motar.

Daga baya dai an kama barawon.

Karanta Wannan  Sanata Natasha ta bayyana gaban Kotu a wajan shari'ar kalubalantar dakatar da ita daga majalisa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *