
Wannan wani dan Najeriya ne da ya koma Kango da zama bayan da kudaden da ya zuba a harkar Forex suka lalace.
An ga Bidiyon yanda dakin da yake ciki ruwa ya maye shi.
Da yawa sun tausayawa yanayin da yake ciki.
Rahotanni sun ce kudaden da ya tafka Asara sun ka Naira Miliyan 20 a harkar Forex din.