Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Wani Manomi ke gayawa shugaba Tinubu ba dadi bayan da ya kai masararsa kasuwa aka ce buhu dubu 20, yace ba zata yiyu ba

Wani manoni ya bayyana rashin jin dadinsa bayan da ya kai masararsa kasuwa zai sayar aka ce masa Naira Dubu 20 duk buhu.

manomin Yace wannan kudi ba zasu sai musu magani ko taki ba.

Ya rika fadin hakan ba zata yiyu ba.

Karanta Wannan  Shugaban Najeriya, Tinubu ya shiga jerin shuwagabannin kasashen Duniya mafiya rashawa da cin hanci inda ya zo a matsayi na 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *