Tuesday, August 4
Shadow

Shi Shugaba Tinubu Babban Mutum ne kuma dan baiwa, irin su basa bukatar su je aji kamin su samu takardar kammala Firamare ko Sakandare>>Inji Ministan sufuri jiragen sama, Festus Keyamo

Ministan Sufurin Jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana cewa, bayyana cewa, irin su shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu mutane ne na musamman ‘yan Baiwa.

Wanda yace a zamanin da irin su basa bukatar sai sun je aji kamin su samu takardar kammala Firamare ko sakandare ta GCE.

Yace daga gida suke rubuta jarabawa sai a basu takardar kammala makarantun.

Ya bayyana hakane a gidan Talabijin na Arise TV yayin da ake ganawa dashi game da maganar cece-kuce da akw na cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bai baiwa INEC takardun kammala Firamare da sakandare ba.

Karanta Wannan  Ji yanda kasar Ukraine ta kama wannan dan Najeriya dake wa kasar Rasha yaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *