Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wata Inyamura ta gwada yin Azumi irin na musulmai amma bata kai labari ba

Wannan wata Inyamura ce me suna Chioma wadda tace ta gwada yin Azumi irin na Musulmai amma bata kai labari ba.

Tace ta yi Sahur inda ta tafi ofis da safe.

Ta rika nuna lokaci har zuwa karfe 2 inda anan ne tace gaskiya taji alamar tana shirin suma, shine ta je ta karya.

@chioma.favour

I tried something new 🤷🏽‍♀️ See you in my next video ☺️ Add me on Snapchat @wlovechioma Subscribe to my YouTube channel @chiomaohakwe #ramandan #fasting #muslimfasting #ramadanfasting #fyp

♬ Vlog Video work Fashionable BGM(847726) – Tsuyoshi_san
Karanta Wannan  Ana kiran EFCC ta kama Tubabben tsageran Niger Delta, Tampolo bayan da aka ganshi yana wulakanta takardar Naira idan dai ba Talakawa kadai ake kamawa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *