Saturday, March 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman ke ta shan yabo saboda yanda ya cikin Talakawa ake ta daukar hotuna dashi

Wannan yariman Saudiyya ne Muhammad Bin Salman a cikin talakawa ana ta daukar hotunan Selfie dashi.

Da yawa sun yaba masa inda suka bayyana cewa, bashi da girman kai.

Karanta Wannan  Kamfanin samar da wutar lantarki na Najeriya, TCN yace ya samar da wuta me karfin da ba'a taba samun kamarta ba a Tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *