Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaban Daliban Najeriya ya jinjinawa shugaba Tinubu saboda a cewarsa dalibai basu taba samun Gwamnatin data kula dasu irin ta Tinubu ba

Shugaban daliban Najeriya Olushola Oladoja ya jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saboda a cewarsa, dalibai basu taba samun kulawa irin ta lokacin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.

Ya bayyana hakane a wata hira da yayi da manema labarai.

Yace a lokacin shugaba Tinubu ne aka baiwa dalibai bashi dan su yi karatu sannan a lokacin Tinubu ne aka nada ministan matasa wanda da gaske matashinne

Karanta Wannan  'Yansanda a jihar Kano sun kama barayin a daidaita sahu su 4, an kwato keke Napep din sata 6 a hannunsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *