Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy ya bayyana cewa, zai daina waka nan gaba zai koma siyasa.
Yace insha Allahu sai ya zama Gwamnan jihar Sokoto.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.