Wednesday, January 7
Shadow

Kalli Bidiyon:Turawa daga Ingila ‘Yan Fulham sun zo Goyon bayan Super Eagles a kasar Morocco

Wasu turawa su 3, Iyaye da diyarsu sun zo daga ingila inda suka ce suna goyon bayan Super Eagles.

Sun ce su magoya bayan Fulham ne a kasar Ingila.

Karanta Wannan  Tinubu ya bai wa mutanen Mokwa tallafin naira biliyan biyu da shinkafa tirela 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *