Wannan Bidiyon ya nuna yanda ‘yan Bindiga suka afkawa wata makaranta ne a Arewa inda suke nuna muggan makaman da suke dauke dasu
Abin dai ya bayar da mamaki yanda ‘yan Bindigar ke cin karensu babu babbaka