Friday, December 5
Shadow

Kalli Bodiyon Gwamnan Kano tsaye a gefen Titi yana gaishe da mutane da ya dauki hankula

Bidiyon gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf tsaye a gefen Titi yana gaishe da mutane ya dauki hankula sosai.

https://www.tiktok.com/@mister_jee7/video/7495451546881150263?_t=ZM-8vluQErgjR8&_r=1

An ji mutane na masa fatan Alheri a cikin Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Lamine Yamal na chasewa da wakar Shake Body ta Skales bayan lashe kofin Copa Del Rey

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *