Sunday, November 16
Shadow

Kalli Dan Najeriya ya fito zanga-zangar shi kadai a Abuja yana kiran Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya zo ya cecesu

Wannan wani dan Najeriya ne da ya fito zanga-zanga shi kadai a Abuja inda yake kiran ga Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya zo ya cecesu.

Karanta Wannan  DA DUMIDUMINSA: Muna Tare Da Tinubu Dari-Bisa Dari, Inji Tsoffin Membobin Tsohuwar Jam'iyyar CPC Magoya Bayan Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *