Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Hoto: Babbar fasta ta salatin Annabi(SAW) a kasar Ingila ta firgita turawa

Wata babbar fasta da aka rubuta salatin Annabi Muhammad SAW a jikinta a kasar Ingila ta firgita turawan kasar.

Wani baturene ya fara ganin fastar inda ya tambaya me zai gani haka a kasarsa?

An tafka mahawara sosai akan lamarin wanda ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwar zamani.

Karanta Wannan  Majalisar Tarayya ta amince da kafa sabbin jami'an tsaro masu Yaqi da hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *