Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Hotuna: An kara samun matashin Najeriya ya auro tsohuwar baturiya

Wannan wani matashin Najeriya ne da ya auro tsohuwar baturiya.

Matashin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga ya kaiwa iyayensa matar dan su gana.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta kwace mukamin Jakadancin data baiwa Usman Nasamu Dakin Gari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *