Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotuna: Mata sama da 10 ne suka bayyana cewa suna son sojan ruwa AM. Yerima bayan dambarwarsa da Wike

Mata da dama ne suka fito suka nuna maitarsu a fili bayan dambarwar Ministan babban birnin tarayya, Abuja Nyesom Wike da sojan ruwa, AM. Yerima.

Matan sun rika yin amfani da fasahar AI suna hada hotunansu da na Yerima.

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Kai baka san irin kwamacalar dana iske bane da kake sukata akan cire tallafin man fetur, dolene in cireshi gaba daya>>Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya mayarwa da Atiku Martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *