Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotuna: Shugaban karamar hukumar Kazaure na rabawa mutane rigunan Sanyi

Hotuna sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka bayyana cewa Shugaban karamar Hukumar Kazaure ne ke rabawa mutane rigunan sanyi.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke yaba masa, wasu kuwa suka suka yi.

Karanta Wannan  Kuma Dai: Bidiyon Tsiraici na wata 'yar TikTok ya kara bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *