Friday, December 5
Shadow

Kalli hotunan ‘yar shekaru 74 wadda sai ka rantse da Allah shekararta 17

Wannan matar me suna Vera Wang, ‘yar shekaru 74 ta dauki hankula a wadannan hotunan.

Da yawa dai na mamakin kyan jikinta inda kai kace bata ma kai shekaru 20 ba a Duniya.

Ta saka hotunanta a shafinta na sada zumunta wanda ya dauki hankulan mutane.

Matar dai shahararriyar me tallar kayace.

Karanta Wannan  Hotuna Kalli Yanda aka yiwa wata uwar yara 3 Allah wadai saboda shigar banza data nuna jikinta sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *