Wednesday, April 8
Shadow

Kalli irin kyakkyawar tarbar da Kwankwaso ya samu yayin da yaje yiwa ‘yan kasuwar Singa jaje

Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya je yiwa ‘yan kasuwar Sinja jajen Ibtila’in da ya fada musu.

An ga yanda jama’a da yawa suka taru inda suke nuna soyayya da goyon baya a gareshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Yanda Masallata suka cika manyan Filayen kwallo 2 a kasar Faransa wajan Sallar Idi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *