Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadanan hotunan inda take shakatawa a kasar waje.
Ta wallafa hotunan a shafinta na Instagram inda masoya da yawa suka yaba.