Friday, December 5
Shadow

Kalli Kayatattun hotunan Nazir Ahmad Sarkin Waka a kasar Saudiyya

Sarkin Waka, Nazir Ahmad kenan a kasar Saudiyya inda ya je Ibada.

Ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta inda masoyansa da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Idan Ba Kashim Shettima Babu Ƙuri'un Arewa Maso Gabas Ga APC A 2027, Martanin Gwamna Zulum Ga Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *