Friday, December 5
Shadow

Kalli yanda Uwargidan Shugaban kasa, Oluremi Tinubu ke tsaye a gaban Talabijin tana jinjinawa ‘yan matan Najeriya da suka lashe kofin Africa

Uwargidan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau, Oluremi Tinubu kenan a wannan hoton take tsaye a gaban talabijin tana jinjinawa ‘yan mata ‘yan kwallon Najeriya, Super Falcons bayan da suka lashe kofin gasar Afrika.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wallahi Buhari ya riga mu gidan gaskiya>>Inji Wannan 'Yar Shi'ar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *