Thursday, January 15
Shadow

Karanta Jadawalin tsaffin shuwagabannin jam’iyyar APC da aka taba yi

Wannan jadawalin shuwagabannin jam’iyyar APC ne da aka taba yi daga shekarar 2013 zuwa yanzu.

1. Chief Bisi Akande: 2013 – 2014

2. Chief John Odigie-Oyegun: 2014 – 2018

3. Comrade Adams Oshiomhole: 2018 – 2020

4. Mai Mala Buni: 2020 – 2022

5. Senator Abdullahi Adamu: 2022 – July 2023

6. Senator Abubakar Kyari (Acting). July 2023 – Aug 2023

7. Dr. Abdullahi Ganduje: 2023-2025.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wata 'yar kasuwa ta fashe da kuka bayan da ta aikawa kawarta Naira Miliyan 6 ta sayo mata jakunkuna daga kasar China amma ta aiko mata kwali ba komai a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *