Monday, April 21
Shadow

Kuma Dai:Akwai yiyuwar shugaba Tinubu zai sake dakatar da wani Gwamnan Nan Najeriya da sake saka dokar Ta baci a jiharsa

Jam’iyyar APC ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya saka dokar Ta baci a jihar Osun kamar yanda ya saka a jihar Rivers.

Sakataren jam’iyyar APC, Ajibola Basiru ne ya bayyana haka ga manema labarai inda yace a jihar Osun an samu dakile ayyukan kananan hukumomi.

A jiya ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sanya dokar ta baci a jihar Rivers inda ya dakatar da Gwamnan jihar, Simi Fubara da mataimakinsa da majalisar jihar.

Karanta Wannan  INNÁ LILLAHI WA'INƝA ILAIHI RAJI'UƝ: Shekaranjiya Asabar Aka Daura Auren Suwaiba M. Nasir Yau Da Safe Kuma Mijin Ya Ráśų

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *