Monday, December 16
Shadow

Magani matsi na mata

HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE

kayan hadi

Ganyen magarya

zogale

bagaruwa
ganyen bagaruwa
alim
sabulun salo
sabulun zaitun
sabulun habbatussauda.
Miski
madararturare.

Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya.

Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga\

MATSI 2

idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka

1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi

Karanta Wannan  Yadda mace zata dawo da budurcinta

2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan dumi saiki sake sakawa har zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zatayi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawa

Gyaran nono awajen kowacce mace kashi ukune
1akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya
2akwai kanana anaso su kara girma
3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan
tsayuwar nono da kuma girmansa

MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?
1 akwai yawan tsalle
2 akwai yawan kamasu
3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanci
4 sai kuma shekaru

Karanta Wannan  Kalar ruwan infection

MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?
1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane
2 akwai kwanciya akansu
3 akwai daurin kirji da zani
4 akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziy)

YAYA ZA AYI A GYARA?
Idan nononki kananane
Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali3 ki dama kinasha kullum sau1 sannan ki lura lokacinda zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi saiki wanke.

Karanta Wannan  Yaya kalar ruwan ni'ima yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *