
A zaman Kotu na farko da aka yi a yau, wanda suka kai karar Sheikh Lawal Triumph kotu, sun nemi da a rufe masallacin da yake Tafsir.
Saidai lauyansa yace basu ma yadda da sammacen da aka musu ba saboda jiya da yamma aka aika musu.
Lauyan yace dan haka basu amince da duk wani hukunci da za’awa malam ba, kuma kotun ta yadda da korafin.