
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta saki sabbin zafafan Hotuna saidai a yayin da wasu ke yabawa, wasu tambayarta suka rika yi ina rigar mamanta.

Wasu kuwa sun rika mata Addu’ar shiriya.

Wasu na ganin wannan shigar bata dace da diyar Hausawa ba.

