Friday, December 26
Shadow

Masanin Taurari yace a iya duban da suka yi basu ga cewa wata kasa zata kawowa Najeriya Khari ba a wannan shekarar

Wani dake ikirarin Ilimin Taurari ya bayyana cewa, a iya dubansu, basu ga cewa, wata kasa zata kawowa Najeriya Hari ba a wannan shekarar.

Ya ce dan haka mutane su kwantar da hankalinsu game da barazanar kasar Amurka.

Karanta Wannan  Akwai Yunwa a Najeriya>>Inji Fasto Emmanuel Udofia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *