Wednesday, April 8
Shadow

Mata a unguwar Kofar Mata a jihar Kano na zanga-zangar lumana akan faɗan daba da ya addabe su.

Mata a unguwar Kofar Mata a jihar Kano na zanga-zangar lumana akan faɗan daba da ya addabe su.

Freedom Radio ta rawaito cewa matan sun ce za su yi zaman-daɓaro a kan babban titin cikin gari har sai gwamnati ta zo ta saurare su.

Karanta Wannan  Ƙasar Saudiyya Za Ta Fassara Hudubar Aikin Hajjin Bana Da Yaren Hausa A Ranar 9 Ga Watan Zul-Hajj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *