Tuesday, April 14
Shadow

Matashiya ‘yar Arewa na ta shan yabo bayan ganinta tana sana’ar Fenti

Matashiya me sana’ar Fenti ‘yar Arewa ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.

Da yawa sun jinjina mata ganin cewa ta dogara da kanta, bata tsaya sai wani ya bata ba.

Karanta Wannan  Bana Nuna Bangaranci a gwamnatina, Nafi baiwa 'yan Arewa mukami fiye da 'yan Kudu>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *