Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Masu cewa ina Tiktok ba Dankwali haka na ga damar yi>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Aina’u Ade

Tauraruwar fina-finan Hausa, Aina’u Ade ta bayyana cewa, ganin damartane ta yi fim da dankwali ko akasin hakan.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta inda tace masu zarginta saboda yin Tiktok ba Dankwali haka ta ga damar yi.

Aina’u tace zata yi abinda ta ga dama.

https://www.tiktok.com/@ainau.adee/video/7659218896284585237?_r=1&_t=ZS-97pISAQkIej
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni dai ban ga Aibun kalaman da Dr. Hussain yayi ba na cewa kada Allah yasa ranar Qiyama ya kai matsayin da sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ceceshi kamin ya shiga Aljannah ba>>Inji Dr. Jameel

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *