Friday, January 23
Shadow

Mutane 2 da suka Rako Dan Danben Najeriya, Anthony Joshua daga kasar waje sun rasu a Khàdàrìn da ya rutsa dashi

Mutane biyu wanda abokanshine da suka rako Shahararren dan ben Najeriya, Anthony Joshua gida sun rasu a hadarin daya rutsa dashi.

Kuma daya daga cikin mutanen Musulmi ne.

Wani abin tausai shine Bidiyon su da aka gani yana ta yawo a kafafen sada zumunta inda suke cewa gasu a hanya zasu raka Anthony Joshua Najeriya.

Karanta Wannan  Komai ya tafi daidai a Gwamnatina>>Tsohon Shugaban kasa Buhari ya bugi kirji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *