Friday, December 26
Shadow

Na yi mafarkin an sake yin Muslim Muslim a Najeriya, El-Rufai ya zama shugaban kasa, Rauf Aregbesola ya zama mataimakinsa>>Inji Dan majalisa, Nuhu Sada

Tsohon Dan majalisa na majalisar jihar Kaduna daya wakilci Zaria, Hon. Nuhu Sada ya bayyana cewa, idan yayi mafarki, mafarkin yakan zama gaskiya.

Yace kuma yayi mafarkin tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya zama shugaban Najeriya kuma Rauf Aregbesola ya zama mataimakinsa.

Karanta Wannan  El-Rufai Kwarya-Kwaryar Mahaukacine kuma hakan zaiwa jam'iyyar ADC amfani>>Inji A'isha Yesufu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *